iqna

IQNA

Tehran (IQNA) gwamnatin Isra’ila ta kara tsawaita dokar hana babban limamamin masallacin Quds shiga cikin masallacin daga nan har zuwa watanni hudu.
Lambar Labari: 3484861    Ranar Watsawa : 2020/06/04